Zuga Gishirin Waƙa: Nazarin Tubalan Zuga a Wasu Waƙoƙin Makaɗa Sa’idu Faru
Kusan an gina waƙoƙin baka a kan zuga da yabo da kambamawa da kirari da habaici da ba’a da sauran dangogin waɗannan zantuka na hikima. Akan zuga mutum ta hanyar abin da ya sani ko yake da shi, ko kuma akasin haka, sannan akan yi zuga domin munana wa wani ko ɓata masa, musamman ta hanyar ambatar abin...
Gespeichert in:
Veröffentlicht in: | Tasambo Journal of Language, Literature, and Culture Literature, and Culture, 2024-11, Vol.3 (3), p.109-116 |
---|---|
Hauptverfasser: | , , , |
Format: | Artikel |
Sprache: | eng |
Online-Zugang: | Volltext |
Tags: |
Tag hinzufügen
Keine Tags, Fügen Sie den ersten Tag hinzu!
|
Zusammenfassung: | Kusan an gina waƙoƙin baka a kan zuga da yabo da kambamawa da kirari da habaici da ba’a da sauran dangogin waɗannan zantuka na hikima. Akan zuga mutum ta hanyar abin da ya sani ko yake da shi, ko kuma akasin haka, sannan akan yi zuga domin munana wa wani ko ɓata masa, musamman ta hanyar ambatar abin da wani kininsa yake da shi, ko ya shahara da shi.. Wannan bincike, ya yi ƙoƙarin fito da tubalan zuga a wasu waƙoƙin Makaɗa Sa’idu Faru, inda binciken ya keɓanci waƙoƙi guda bakwai kacal, wanda a cikinsu ne aka ciro waɗannan tubalai na zuga. A binciken, an gano yadda Makaɗin ke ƙulla tubalan zuga ta hanyar amfani da yabo, kirari da sauran dangogin zantukan hikima yayin aiwatar da zuga ga wanda yake yi wa waƙa, da kuma yadda zuga take sanya armashi a cikin waƙoƙinsa ga masu sauraro da kuma waɗanda ya yi wa. An bibiyi ayyuka makamantan wannan aiki a yayin wannan bincike, sannan aka ɗora shi a kan ra’in Gusau na Waƙar Baka Bahaushiya (2015). A ƙarshe, an ƙarƙare binciken da fito da sakamako tare da rufewa da bayanan kammalawa. |
---|---|
ISSN: | 2782-8182 2782-8182 |
DOI: | 10.36349/tjllc.2024.v03i03.015 |